20/03/2026
Sakon Barka da Sallah 🌙✨
Dan Amana Adamawa, Alhaji Umaru Ballo,
na taya al’ummar Musulmi murnar wannan karamar Sallah ta Eid-el-Fitr 2026 (20 ga Maris), tare da mika sakon gaisuwa na musamman ga:
Mai girma Gomna Ahmadu Umaru Fintiri, da
Mai Martaba Barkindo Aliyu Mustapha.
Allah Ya sanya wannan lokaci mai albarka ya zo da zaman lafiya, hadin kai, da cigaba ga Jihar Adamawa da kasa baki daya.
Barka da Sallah! Allah ya maimaita mana cikin alheri.